LABARAI

Rundunar yan sandan Nigeria tayi nasarar kama wani karamin yaro dake ta’addanci da kuma zina da mata a daji

Kamar yadda  yaron ya  bayyana cewa mahaifinsa ma tsohon dan ta’adda ne da ya tuba daga bisani ya koma gida ya cigaba da sana’a a kauyensu inda yan ta’addan suka yi shiri izuwa dan hallaka shi tubabben cikin nasu.

Kuma yaron bayyana cewa yan ta’addan sun Kona mishi abubuwan ta’addanci da dama kamar dai irin su harbin bindiga da kuma zina kokuma muce fyade ga Matan da suka kama.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker