KANNYWOOD
Kalli hotunan Sallah na jaruman kannywood.

A yayin wannan lokacin na karamar Sallah kowa yana kokarin yin shiga da manya kaya da daukar hotuna tare da iyalansa.
Haka zalika suna jaruman kannywood sun cancare shiga iri daban-daban.