LABARAI
Rundunar yan sandan jihar katsina tayi nasarar kama manyan yan fashin daji

Kamar yadda suka Saba rundunar yan sandan Nigeria dake jihar katsina tayi nasarar kame wasu manyan yan fashi da makami inda suka shiga wani gari su goma sha daya domin fashi a gidan wani.