LABARAI
Rundunar sojojin Nigeria tayiwa dabbobin yan bindigar jihar Niger ruwan boma-bomai

Rundunar sojin Nigeria tayi wa dabbobin yan bindigar jihar Niger barin boma-bomai inda suka samu nasarar kashe dabbobin nasu da dama.