KANNYWOOD
Kalli zafafan bidiyon Fatima Ali Nuhu da ya birge kowa π

Fatima ali nuhu diya ce ga jarumin kannywood Ali Nuhu.
A shafin na TikTok ta tsaki wasu zafafan bidiyo da ya burge masoyanta dama jaruman kannywood da dama.
Dannan wannan hoton da ke kasa domin kallon bidiyon πππ