LABARAI
Yan bindiga sun mamaye yankuna dake kwantagora a jihar Niger

Kamar yadda manema labarai suka samu cewa yan bindiga sun mamaye yankuna dake kwantagora dake jihar Niger a Nigeria kuma sun hallaka mutanen da basuji ba basu gani ba a banza a yankuna.