LABARAI
Shararren lauyan nan dake kare hakkin dan adam Bulama Bukarti ya tona asirin zargin da akewa abba kyari

Kamar yadda kwana kin baya aka kama abba kyari da karbar cin hanci a hannun Abbas huspupi biyo bayan wannan an sake kama shi da zargin safarar hodar ibilis tsakanin kasa da kasa.