LABARAI
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta kama wani jami’in sojan Nigeria da tabar wiwi kulli 81

Kamar yadda rundunar yan sandan suka bayya nawa manema labarai cewa sun kama wannan jami’in ne dauke da ranar wiwi wanda yakai kimanin kulli 81 wanda ake kira block guda 81.