LABARAI

Rundunar yan hisba tayi nasarar kama wasu matasa maza sama da guda 70 da sukayi auren jinsi a tsakanin su maza a hotel

Kamar yadda hukumar ta bayyana wa manema labarai cewa ta kama wa’ennan matasan sama da guda 70 da sukayi auren jinsi a tsakanin su maza Wanda hakan ya sabawa ka’ida irin ta addinin musulunci hakan ne yasa suka gaggauta daukar mataki a kansu.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker