KANNYWOOD
Bidiyon rikadawa da hadizan saima a cikin tiktok ya bar baya da ƙura

A arewacin Najeriya tiktok ta samu karbuwa matuka, a yayinda mata da maza, kananan yara da manya, manya da kanana ke cincirindo don sanya bidiyo domin nishadi ko son shahara ko kuma don tallata hajar su. Rabi’u rikadawa da hadizan saima suma ba’a bar su a baya ba acikin wannan tafiyar domin sun saki wani bidiyo da suke tare yana rera mata wakar soyayya, amma daga baya bidiyon ya tada ƙura, ga dai cikakken bayani a cikin bidiyon dake kasa.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇