LABARAI

Kalli yadda yan sanda suka fatattaki yan kidinafin da kashe wasu daga cikin su da kuma ceto mata

Yankim katsina dai yana daga cikin yankunan da suka fi samun matsaloli ta abinda ya danganci yan ta’adda.

A wani operation da yan sandan Katsina suka fito sun yi nasarar kashe ya ta’adda da kuma ceto yara da dabbobi.

Domin kallon zahiri danna wannan hoto dake masa domin kallon bidiyon 👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker