LABARAI
Innah lillahi wa’inna ilaihi raju’un an kama wani tsoho yayi karamar yarinya fyade a jihar bauchi

Kamar yadda ma nema labarai suka samun bayanai haka wannan karon ma mun samu wani tsohon mutum dake acikin garin bauchi inda aka kama shi yayiwa wata karamar yarinya fyade a garin.