LABARAI
Hukumar yan sanda sun kama wasu mutane dake cin naman mutune da kuma sayarwa

Kamar dai yanda bayanai suka nuna cewa wa’ennan mutanen na cin naman dan Adam da kuma sayarwa mutane inda Suke cewa acikin silin Suke boye namun mutanen da Suke da.