KANNYWOOD
Bayan shekaru 18 da rasuwar matarsa balaraba, sha’aibu lawan yayi sabuwar aure.

Jarumi sha’aibu lawan kumurci yayi sabuwar aure bayan rasuwar tsohuwar matar kuma jaruman balaraba Muhammad. ALLAH YA BADA ZAMAN LAFIYA. AMEEN