KANNYWOOD
Saurari abinda yayi silar mutuwar jaruman kannywood da suka rasu a 2021

Fadin Allah (s w a) “duk wani mai rai zai daddani mutuwa” kamar yadda aka saba a duk wata masana’anta a duniya wasu na mutuwa wasu kuma na ci gaba da ayyuka kamin nasu karshen rayuwarsu ya kasance.
A yau dai mun kawo muku jerin jaruman kannywood da suka rasu a shekarar 2021 da kuma cututtukan da suka yi silar mutuwarsu.
Danna wannan hoto dake kasa domin kallon bidiyon 👇👇👇