KANNYWOOD

Kalli cikin gidajen jaruman kannywood mata mafiya kyau da ba kowa ne ya sani ba

Kusan duk wani jarumin kannywood yana da wani sana’a da yake kawo mishi kudade bayan harkar film.

Don haka bazai zama abin mamaki bane ace a yau sun mallaki wasu gidaje masu tsada da kuma motoci masu tsada.

A yau dai mun kawo muku cikin gidajen jaruman kannywood mafiya kyau da ba kowa ne ya san da wannan ba.

Dannan wanna hoto da ke kasa domin kallon bidiyon 👇👇 👇

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker