KANNYWOOD

jaruman kannywood 7 da suke yan kasar NIGER🇳🇪 da ba kowa ne ya san da hakan ba

Masana’antar kannywood masana’antace dake da dumbin jarumai daga kasashe daban-daban kamar niger, kamaru, gabon, cadi da dai sauransu da suke aiki a masana’antar kuma suke rufawa kawunansu asiri. A yau mun kawo muku jerin jaruman kannywood 7 da suke asalin ‘yan kasar Niger ne.

Gadai jerin jaruman a cikin bidiyon dake kasa

👇👇👇👇👇👇👇👇

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker