KANNYWOOD
Ali Nuhu ne kadai bai nemi yayi lalata da ni ba inji wata jarumar kannywood.

A kwananan dai anyi ta ce-ce-ku-ce akan lalata da ake da yan mata ka min a saka su a finafinai da naziru sarkin waka da yace ana yi.
Haka yasa wasu daga cikin jaruman kannywood mata da maza suka fara fitowa social media suna karyata abinda naziru yace a yayin da wasu kuma suke tabbatar da maganarsa.
Shin da gaske ana lalata da yammata a kannywood?
Domin samun amsar wannan tambayar dannan wannan hoto da ke kasa domin kallon bidiyon 👇👇