LABARAI
Shekaru na 35 ina fashi kafin na shiga daji in fara garkuwa da mutane

Rundunar yan sandan Nigeria sunyi nasarar kama wani kasurgumin dan fashi kuma rikakke cikin harkar garkuwa da mutane a Nigeria ya shigo hannu inda yake cewa yau kimanin shekaru 35 kenan yana fashi kafin ya shiga daji ya fara garkuwa da mutane.