KANNYWOOD

Saurari bayanan jaruman kannywood daban-daban kan rikicin Ladin cima

Tun lokacin da Ladin cima tayi hira da hira bbc hausa da ta bayyana naira ₦2000 ake biyan ta idan tayi film.

Hakan yasa maganar ya janyo ce-ce-kuce akan social media da kuma sakanin yan kannywood da kansu.

Ku saurari bayanan jaruman daban-daban akan matsalar, ku danna wannan hoto da ke kasa domin kallon bayanan su.

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker