LABARAI
Rundunar yan sandan Nigeria sunyi nasarar kama wani daya daga cikin shuwagabannin yan bindiga a Nigeria

Rundunar yan sandan Nigeria sunyi nasarar kama wani kasurgumin dan bindiga wanda dubun sa ta cika kaman dai yanda rundunar ta Saba kamowa haka a wannan karon tayi nasarar kama wani daya daga cikin su.