LABARAI
Matan da yan bindiga suka kashe musu mazajen su na ciki matsala rayuwa a katsina state

Matan da yan bindiga suka kashe musu mazajen su na cikin matsanaciyar rayuwa kuma suna fama da talauci wanda hakan yasa suka galabaita da neman abinda zasu ci da yayan su.