LABARAI

An kama Sarkin yaki Abba Kyari yana safarar foɗar lblis da kuma yadda aka kama shi

Tofa ana wata ga wata ta bullo ba a jima da kashe case din Abbas huspupi ba ABBA kyari gashi kuma yanzu an sake kama shi dumu-dumu da safarar Hodar ibilis wanda aka fi sani da (cocaine).

Fitaccen jarumin dan sanda Nigeria mataimakin komishinan yan sanda ABBA KYARI  wanda ake wa lakabi da gwazon yaki ABBA kyari  an kamshi da laifin safarar hodar ibilis kilo 25 tsakanin kasa da kasa .

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker