LABARAI

Wata matashiya yar kidnapping tace batayi na damar shiga harkar garkuwa da mutane ba

Jami’an yan sanda sun kama wata matashiya dake garkuwa da mutane in da Suke Mata tambayoyi ita kuma ta cewa ” batayi nadamar shiga harkar garkuwa da mutane”.

Inda ta kara da cewa “hasalima ita alfahari take da ta kasance me yin garkuwa da mutane kuma a matsayin na ya mace”.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker