KANNYWOOD
Jaruma hafsat shehu da zubar da hawaye bayan ta tuna da mijin ta ahmad s nuhu

Allah sarki rayuwa kenan! Tsohuwar jarumar masana’antar kannywood hafsat shehu ta tuna da tsohun mijin ta wato Ahmad s nuhu bayan shekaru 15 da barin duniya. ga dai cikakken bidiyon a kasa