LABARAI
Alhamdulillah karshen yan bindiga yazo

Rundunar yan sandan Nigeria tayi wani babban kamun yan ta’adda da ta Girgiza manyan yan bindigan Nigeria kamar dai yadda aka Saba yan sandan na iya bakin kokarin su dan ganin sun kare al’ummar kasar baki daya.