KANNYWOOD
Kalli jerin motoci masu tsada da jaruman kannywood mata ke hawa

Kamar yadda aka sani kannywood masana’anta ce ta finafinai da jarumanta ke samun kudade masu yawan ta hanyar finafinan da kuma ta hanyar kasuwanci da suke yi.
Jaruman yawancinsu suna da motocin da suke hawa, amma cikinsu akwai wa’yanda suka fi hawan motoci masu tsada hakan yasa a yau muka kawo muku jaruman KANNYWOOD da suka fi hawan motoci masu tsada.
Dannan wannan hoto da ke kasa domin bidiyon motocin nasu 👇👇👇
😲Auren Adam a zango yazama matsala agareni inji tsohuwar matarsa Amina uba Hassan
https://youtu.be/CpD-pInZCy8