LABARAI
Innah lillahi wa’inna ilaihi raju’un shugaban yan bindiga mai suna turji ya kafa masarautar fashi da makami

Kasurgumin dan bindigan nan da ya addabi jama’a musamman a jihar zamfara kuma daya daga cikin shuwagabannin yan bindiga.
Mai suna bello turji ya kafa masarautar sa ta fashi da makamin a dajin jihar sokoto da zamfara dake arewacin Nigeria.