LABARAI
Hukumar yan sanda sun kama wasu yan mata da sukayi garkuwa da yar shekara 12

A yau ne hukumar yan sanda suka kama wasu matasan yan mata da sukayi garkuwa da wata yarinya yar shekara 12.
Yanzu lamarin sace mutane abin ya girma ma dan ya zama harda mata ke yinsa garkuwa da mutane dan karbar kudin fans.