LABARAI

Yanzu suka fara inji baleri shugaban masu garkuwa da mutane

Wane kasurgumin mai garkuwa da mutane mai suna KALERI yace yanzu ma suka soma sace mutane a Jihohin Nigeria.

Kuma ya kara da cewa ba gudu ba ja da baya kan wannan maganar da yayi game da cigaba da sace mutane dan karbar kudin fans.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker