LABARAI
Tana yaudarar samari ta kaisu ayi kidinafin da su, shugabar tawagar kidinafin

Wannan annoba dai na yan kidinafin ya zamo ruwan dare anan kasar Nigeriya kusan kullum karuwa ake duk da ana kama su.
An kama wannan matar daga cikin wasu yan kidinafin, ta kasance tana daukar samarinta a yi kidinafin da su.
Bude bidiyo ta hanyar danna hoton kasan nan domin kuji bayani daga bakinta 👇👇