KANNYWOOD
Bayani kan jerin jaruman kannywood mata da adam a zango yayi soyayya da su, daga bisani yaki ya aure su.

Adam a zango jarumin kannywood kuma mawakin zamani, a yanzu dasu ake yi a wannan zamani wajen iya wanka, amma kuma wasu jama’a suna zargin sa da rawar ido, yadda idan ya kalli mace tayi masa to nan take zai fara soyayya da ita, baya ga haka adam a zango ana zargin sa da yawan auri saki, ga cikakken bayani a bidiyo da ke kasa.
๐๐๐๐๐๐๐๐