LABARAI
An kama masu garkuwa da mutane a garin zariya

Hukumar yan sandan garin zariya sunyi nasarar kama wasu kwararrun yan kidnapping a garin kamar dai kullum yadda aka Saba.
rundunar yan sandan najaria na iya bakin kokarin ta wajen dakile kidnapping da kuma sace sace Shanayen mutane a koda.