LABARAI

Wasu matasa su uku suka hada baki suka gayyato wasu yan bindiga akayi garkuwa da makobcin su

A kullum sace sacen jama’a kara yawa yake a arewacin Nigeria abin ta zama kaman wani abin yayi har takai ta kawo cewa makobta Suke hada baki akeyin garkuwa da Makobtan su a wasu Jihohin arewacin Nigeria kuma rundunar yan sandan Nigeria tana iya bakin kokarin ta wajen magance ire iren wa’ennan abubuwan kuma sunyi nasarar kama wasu matasa guda uku da suka hada baki da wasu yan bindiga wajen yin garkuwa da makobcinsu

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker