LABARAI

Gwannan borno zulum ya kaddamar da motoci 610 da kudi 50 million wa jahar borno

Mai girma Gwamnan borno babagana umaru Zulum ya kaddamar da raba motocin haya na zamani kimanin dari shida da goma ( 610 ) da babura masu kafa uku (kekenafe) da mota bas a birnin Maiduguri.

 

Ya kuma kara da bada tallafin kudi Miliyan 50 ga masu aiki su dubu 1,000.

 

Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya kaddamar da motocin haya guda 610, babura masu kafa uku da bas don inganta zirga-zirgar jama’a a cikin birane a Maiduguri da wasu sassan kananan hukumomin Jere da Konduga da ke karkashin babban birni.

Kalli hotunan motocin a kasa

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker