LABARAI
An sake gurfanar da azzalumin malamin nan mai suna abdulmalik tanko wanda ya kashe dalibar sa hanifa Abubakar a gaban kotu

An sake gurfanar da abdulmalik tanko a gaban kotu da ci gaba da sauraran karar jama’a kan shafukan sada zumunta irin su facebook,Instagram da dai saura sunyi ta muna al hinin su da kuma jajan tawa ga iyayen hanifa bayan haka kuma anyi ta yada Hoton yarinyar nan hanifa da makashin ta abdulmalik tanko a shafukan sada zumun hakan nesa gwamnati take iya bakin kokarin ta wajen yiwa abdulmalik tanko hokunci dai dai abinda ya aikata
Allah subuhanahu wata Allah yashirye su