LABARAI

A yau kuma yan bindiga sun kona mata da yara kanana da ransu a garin tsanwa dake jihar katsina

Duniya ina zamu a kullum kashe al’ummar da basuji ba basu gani ake ta hallakawa a yau ma kuma gashi yan bindiga sun shiga wani mai tsanwa dake a jihar katsina inda suka kona mata da yara kanana da ransu a cikin garin

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker