LABARAI
Tarin makaman da yan sandan jihar sokoto suka kwato a wajen yan bindigar da kuma kama yan gidan bello turji guda 57

Kamar dai yadda kuke tajin sunan shararren dan bindiga nan bello turji, jami’an yan sandan jihar sokoto sunyi nasaran kwato tarin manyan makamai da kuma kama yan gidan bello turji guda 57. A koda yaushe rundunar yan sandan Nigeria na iya bakin kokarin ta wajen magance matsalar tsaron kasar.
kalli cikakkiyar vedion yadda akayi shari’ar Wanda yakashe Hankfa
https://youtu.be/1mb_emj2dPQ