LABARAI
Kasar china ta hana mu bashi, yanzu turai za muje nema inji gwamnatin tarayya.

Gwamnatin tarayya tana bukatar samo bashi domin kammala wasu ayyuka da tasa gaba.