LABARAI

Anyi kira ga hisba kan matashin dake tsumbatar yan mata a videos din a TikTok

Kamar yadda dai kuka sani tsumbatar mace wacce ba muharramar kaba haramun ne kuma ta sabawa dabi’un mlm ba Haushe hakan ne yasa akayi kira ga hukumar hisbah dan ta dauki mataki kan abinda wannan matashin ya fara dan rashin daukar matakin zai jawo babban matsala ga rayuwa al’ummar hausawa da ma kuma lalata tarbiyar matasa

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker