LABARAI
Ya Allah! Wai yafi son garken shanu biyu akan aljanna, saurari dalilansa

Wannan ba farau bane a wajen fulani wajen nuna soyayyar su matuka akan shanaye. Domin wannan soyayya tutuni ya samo asali.
Shidai wannan fulani da zaku kalli bidiyon shi ya bayyana cewa garken shanaye biyu yafi mishi aljanna da duk wani musulmi yake fatan samun shi.
Wannan dai ba dabi’a mai kyau bace akan mu musulmai ya kamata musan me zamu ringa furtawa.
Danna wannan hoto da ke kasa domin kallon bidiyo.