FADAKARWA

Sai yau pantami ya tanka kan barzanar kisa da shękau yayi mishi, inda yace sau 46 ake masa barazana

Pantami dai ya kasance babban malami ne a Nigeria sannan ya kasance ministan sadawar a Nigeria.

Kamin dai ya kai wannan matsayin da yake kai a yanzu, ya fuskanci kalubale iri daban-daban da ya hada da barazanar kisan kai.

Harma da barazanar da shekau yayi mishi ya bayyana.

Danna wannan hoto da je kasa domin kallon bidiyon.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker