LABARAI
Bidiyon saurayin da yayi wa ‘yar gudun hijira fyada sannan ya kashe ta.

Wani matashi ma’aikacin agaji a garin Maiduguri dake jahar Borno yayi wa wata ‘yar gudun hijira fyade daga bisani kuma ya kashe ta, ALLAH kasa mu dace.