LABARAI
An kama manyan ‘yan fashi tare da ‘yan daba, tayaya za’a zauna lafiya kasa tana tattare da irin wa’yannan mutane

A Gaskiya lamarin kasar nan sai ALLAH, ku bude bidiyon nan, ku saurare yadda suke yin fashi da garkuwa da mutane da kuma dabanci, Allah ka bamu zaman lafiya a kasar mu.