LABARAI

Yadda aka kama wasu ‘yan fashi harda soja cikinsu.

A gaskiya lamari, tsaron kasar tamu ta Nigeria sai ALLAH, su wa’yanda muke fatan su zasu bamu tsaro, su suke hada kai dan fashi suke cutar da mu, ko kuma su da kansu su kasance cikin ‘yan fashin. Cikin wannan bidiyo dake kasa zaku kalli yadda aka kama Wani soja tare da ‘yan fashi suna fashi.

 

Danna kan video dake kasa domin kallon cikakken lamarin

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker