KANNYWOOD

Wani bawan ALLAH ya karbi addinin Musulunci bayan kallon Film din izzar so na lawan Ahmad.

Fim din Izzar yayi sanadiyar sanya wani mutum dan jahar jihar Cross Rivers ya karbi addinin gaskiya wato addinin Musulunci, yayin da mutane da yawa ke kushe ‘yan fim da kuma zarginsu da munanan dabi’u.

 

A yayin da jama’ar kasar ke ganin cewa ‘yan wasan kwaikwayo ta kannywood mutane ne ke bata tarbiyyar ‘ya’ya, sai Allah yasa wani bayan Allah, wannan masana’antar ta kannywood tayi sanadiyar karbar addinin musulunci.

 

Domin kallon cikakken bayani danna nan kan bidiyon da ke kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker