KANNYWOOD
Kallai yadda jaruman kannywood 7 suke karatun Alkur’ani wa yafi iya karatu ?

Mutane da yawa na kiran jaruman kannywood jahilai masu bata tarbiyar al’umma.
Amma duk da wannan zargin da ake musu ba’a a rasa masu ilimin addini a cikin su ba wasu na cewa harma da malamai akwai a cikin su.
A yau dai mun kawo jerin jaruman kannywood 7 suna rera karatun Alkur’ani, shin cikin su wa yafi iya rera karatun Alkur’ani da karanta shi yadda ya kamata.
Dannan hoton da ke kasa domin kallon su a bidiyo 👇👇👇