LABARAI

Gwamnan Zamfara matawalle yayi magana akan kisan HANIFA.

Kisan HANIFA ya jawo cecekuce a kasar nan tamu ta Nigeria musamman arewacin Nigeriya, manyan kasar nan da malamai da shugabanni sunyi Allah wadai da wannan kisan wannan yarinya wato HANIFA, shima mai girma Gwamnan Zamfara matawalle ya bi tsahun sauran shugabanni Wajen yin Allah wadai da wannan kisa.

 

Sannan kan bidiyo dake kasa domin kallon cikakken bayani.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker