KANNYWOOD

Bayani kan jaruman kannywood da suka yi soyayya a sakanin su amma basu yi aure ba.

A kowanne masana’anta a duniya akan iya samun mata da maza a ciki kuma sukan iya badawa soyayya da junan su.

Haka zalika masana’antar kannywood jaruman cikin sun sha fadawa soyayya da junan su wasu sun kai ga aure wasu kuma basu kai ga aure.

A yau dai mun kawo muku jerin jaruman kannywood da suka yi soyayya a sakanin su, amma Allah bai kaddari auren su ba.

Dannan wannan hoto da ke kasa domin kallon cikekken bidiyon.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker