LABARAI

Yadda aka yi wa shuwagabannin afrika 20 kisan gilla akan karagar mulki.

Mutane na yawa na tambayar cewa, me yasa mu yan africa mun fiye kashe shuwagabannin mu, tsabanin turawa da basa yin wannan a garaje?

 

Yan Afrika sun yi amanna da cewa yawancin cin kisan da ake yi wa shugabannin afrika kasashen Turai su suke da alhakin hada tuggun hallaka shuwagabannin.

 

Shi yasa a yau muka yo bincike muka kawo muku jerin shuwagabannin Afrika da aka yi musu kisan gilla akan karagar mulki da yadda aka kashe su.

Danna hoton da ke kasa domin kallan bayan nan dalla-dalla. 👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker